Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Sufayene suka hada kan Musulmai, Wahabiyawa suka raba>>Inji Sheikh Nura Khalid

Malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid ya bayyana cewa, Sufayene suka Hada kan Musulman Duniya wanda sai da aka shekara 800 da Khalifanci amintacce.

Yace Amma da aka tashi raba kan musulmai sai aka kirkiri Wahabiyawa.

Yace dasu ne aka yi amfani aka raba kan musulmai.

Malam yace kuma kasar Ingila ce ta kirkiresu.

Karanta Wannan  Ku Godewa Allah: Rababa muke sayar muku da man fetur idan aka kwatanta da farashin man fetur din a sauran kasashen Africa>>Dangote ya gayawa 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *