Friday, July 17
Shadow

Matar mawakin Amurka, AKON ta nemi su rabu inda ta nemi ya biyata Yuro Miliyan €100, saidai dala Dubu goma($10k) kadai aka iske a asusun ajiyarsa

Rahotanni sun bayyana cewa, matar shahararren mawakin Amurka, Akon ta nemi ya saketa bayan da suka shafe shekaru 29 da aure.

Matar ta nemi ya biyata Yuro Miliyan €100 daga cikin kudin Mawakin.

Saidai rahotanni da ba’a tabbatar dasu ba sun ce Dala 10k kadai aka iske a asusun mawakin, saboda sauran kudadenshi duk suna hannun Mahaifiyarsa.

Karanta Wannan  'Yan Legas da yawa sun rikice suna cewa ba zasu zabi dan takarar Gwamna Abdulaziz Olajide Jandor ba bayan da ya yi yakin neman zabe da larabci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *