
Wannan mutumin ya bayyana cewa, sunansa Sunday Tinubu inda yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu mahaifinsa ne.
Yace tun shugaban kasar bashi da komai ya haifeshi.
A jawabinsa, yace mahaifiyarsa ‘yar rawar Fela ce kuma a haka suka hadu da Tinubu suka haifeshi amma ita ta rasu.