Thursday, November 5
Shadow

Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya kaddamar da littafin da aka rubuta kan rayuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya halarci wajan taron kaddamar da littafin da aka rubuta akan rayuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

An yi taronne a babban dakin taron dake fadar shugaban kasar.

Sannan kuma Littafin ya hakaito muhimman abubuwan da suka faru a rayuwar tsohon shugaban kasar.

https://twitter.com/BashirAhmaad/status/2000538541865029721?t=zIBi5arjFyhyA9hhob4E2g&s=19
https://twitter.com/DOlusegun/status/2000565336064582048?t=SyE87vzJy_XGrW85z4dDXQ&s=19
https://twitter.com/NTANewsNow/status/2000580575799742687?t=ppsiGtAvAgCLLgrtqucg7w&s=19

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka dakawa Katakon da aka lika fastar Gwamnan jihar Kaduna Wawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *