
Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana cewa, yayi tazarar haihuwa kuma haka ya taimaka msa sosai wajan kula da iyalansa da lafiyarsu.
Ali Nuhu ya kuma bayyana cewa, hakan yasa har yanzu matarsa na nan da kuruciyarta sannan shima ba lallai a yadda da shekarunsa ba idan ya fada.