Monday, March 9
Shadow

Kalli Bidiyo: Tazarar Haihuwa da na yi tasa matata har yanzu da kuruciyarta hakana nima da wuya ka yadda da shekaruna idan na gaya maka, ya kamata kuma ku gwada>>Inji Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana cewa, yayi tazarar haihuwa kuma haka ya taimaka msa sosai wajan kula da iyalansa da lafiyarsu.

Ali Nuhu ya kuma bayyana cewa, hakan yasa har yanzu matarsa na nan da kuruciyarta sannan shima ba lallai a yadda da shekarunsa ba idan ya fada.

Karanta Wannan  Ba'a fahimci Kalaman shugaban kasar Amurka Trump bane, Shifa Ba 'yan Najeriya yace zai kawowa Khari ba, 'yan Tà'àddà yace zai Yhaqa>>Inji Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *