
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Jalal ta bayyana cewa, ta koma yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)
An ga Farida tana waken yabon Annabi saidai wani yace mata haka tsaffib ‘yan matan Kannywood suke karewa, saidai ta mayar masa da martanin cewa yafi a kirata da Karuwa.