Wednesday, November 25
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama Fasto da ya je Otal ya boye, yayi Karyar an yi Ghàrkùwà dashi inda ya nemi masu zuwa cocinsa su hada kudin Fhànsà Naira Miliyan 3

Rahotanni daga jihar Ekiti na cewa, hukumar ‘yansandan jihar sun kama wani Fasto me suna Adegoke Adewuyi wanda ya kama otal ya biye yayi karyar wai an yi garkuwa dashi.

Faston ya hada baki da wasu inda ya nemi mabiyansa su hada Naira Miliyan 3 a matsayin kudin fansa dan a karboshi.

Saidai dubunsu ta cika inda aka kamasu su duka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na Shiga Yawon Bariki ne bayan da mahaifana suka rasu, 'yan Uwan Mahaifana suka kasa rikeni>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *