Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Tukunya mafi girma a Duniya da aka dafa shinkafa a ciki ta karye

Rahotanni daga jihar Legas na cewa, Tukunyar da aka dafa shinkafa mafi girma a Duniya ta karye.

Tukunyar dai wadda Hilda Baci ta dafa shinkafa dafaduka a ciki an daga tane dan auna nauyin shinkafar amma a karshe sai karyewa ta yi.

Saidai an yi sa’a shinkafar dake ciki bata zubeba.

Karanta Wannan  Da Duminsa:An dauke wutar Lantarki a fadar shugaban kasa, Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *