Sunday, October 25
Shadow

Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta goge Hotonta da ya jawo cece-kuce inda ta gyarashi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A jiya ne dai Hutudole ya kawo muku yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta wallafa hotuna masu nuna tsiraicinta.

An yi mata caaa inda wasu ke fadin ba’a santa da haka ba wasu kuma na fadi hakan bai dace da ita ba.

Saidai bayan da maganganu suka yi yawa akan hotunan, Firdausi ta gogesu inda ta gayra

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Zan bayar da kyaytar motata in dauki nauyin duk wanda zai aureni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *