
Malamin Addinin Islama Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari Ya bayyana cewa, da wadanda ba musulmai bane suka yi kalamai na taba Janibin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace da tuni hakan ya kawo tashin hankali.
Malam yace “Da Tuni an fara Qone-Qone da an fhille Mhusu Khawuna.
Yace amma wadanda suke kiran kansu musulmai ne ke irin wannan abin.
Malam ya bayyana hakane cikin sheshekar kuka a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai.