Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni ‘yar Kano ce sunana Farida Saleh, Jesus ya zo min a mafarki ya bani Baibuk shiyasa na yi ridda na koma Kirista

Wannan matar me suna Farida Saleh daga jihar Kano, tace ta yi riddah ta koma Kirista ne bayan da Jesus ya zo mata a mafarki ya bata Baibul.

Tace da farko data ganshi ta nunawa ‘yan gidansu amma suka ce ta haukace ne dan har gidan mahaukata sai da aka kaita.

Tace amma daga baya aka kyaleta.

Karanta Wannan  Ban ga Amfanin Zumudin Hadakatar 'yan Adawar da El-Rufai yake yi ba, kamata yayi a bar Shugaba Tinubu ya nutsu yawa 'yan Najeriya aiki kar a raba masa hankali>>Inji Buba Galadima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *