
Tauraruwar Tiktok, Nafisa Ishak ta koka da cewa sabon kalubalen da suke fuskanta shine wai Breziya ta kai dubu bakwai.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace ‘yan mata su rika amfani da leda.
Tace kwanannan za’a fara ganin ‘yan mata babu rigar nono: