Wednesday, January 1
Shadow

Kalli Bidiyo: Wannan matashin ya raba gardama kan su wanene a gaba tsakanin yaran shago a Farm Center da Kwari

Wani matashi da bidiyonsa ke ta yawo a shafukan sada zumunta ya dauki hankula bayan raba gardama da yayi tsakanin matasan Farm Center dana Kwari.

Yace ya ziyarci wani abokinsa a Farm Center inda ya siyasa musu abincin dubu 3 kowannensu.

kalli Bidiyon anan

https://twitter.com/bapphah/status/1872882854084132903?t=ihZdF9d8gJOVb5acIaJlUQ&s=19

A bayaninsa yace, idan a Kwari ne yaron shago yayi haka ko ya yake saka kaya masu tsada, korarsa za’a yi a ce yanawa me gidansa sata.

Masu Sharhi akan wannan bayani na wannan matashi da yawa dai wasu sun yadda dashi inda wasu suka karyatashi.

Wasu kuwa sun ce Farm Center ta matasa ce inda ita kuma Kwari ta dattawa ce, shiyasa.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Sanar Da Haŕamťa Źañģa-Źànģar Da Ake Shirin Yi Kan Tsadar Rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *