Friday, April 18
Shadow

Kasar Afghanistan ta yi dokar hana mata tsayuwa kusa da taga

Kasar Afghanistan ta yi sabuwar dokar hana mata tsayuwa kusa da taga.

A sabuwar dokar, ba’a yadda mace ta tsaya ko ta zauna a kusa da taga ba.

Hakanan an bayar da dokar toshe tagogin gidaje dake fuskantar gidan makwabta.

Dokar ta zo ne a wani yunkuri da kungiyar Taliban dake mulkar kasar ke yi na kiyaye hakkin mata.

Karanta Wannan  Ina shan Tabar wìwì ta Naira Miliyan 2 kullun>>Inji Mawakin Najeriya, Odumodublvck

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *