Monday, January 12
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata Sabuwa ana rade-radin wani babban dan siyasar Najeriya dan luwadi ne, ya mayar da martani

Shahararren dan din din kudu kuma dan siyasa a jihar Legas, Desmond Elliot wanda aka bayyana cewa dan luwadi ne ya fito ya karyata wannan zargi da akw masa.

Shafin Gistlover ne ya wallafa sunayen wasu ‘yan Fina-finan kudu inda yace duk ‘yan luwadi ne wanda lamarin ya jawo hauragiya a kafafen sada zumunta.

Saidai a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na TV, Desmond Elliot ya musanta wannan zargi inda yace wasu ne kawai ke son bata masa suna.

Kalli Bidiyon jawabinsa anan

Yace yana da abubuwa da yawa da yake mayar da hankali akai fiye da irin wadannan gulmace gulmacen da ake yadawa akansa.

Karanta Wannan  Ni matsala ta dake shine naga kina sayar da maganin mikewar Nonuwa, amma da na kalli Bidiyonki babu kaya a jikinki, naga ke nonuwanki ba a mike suke ba, to kinga Maganin karya kike sayarwa kenan>>VDM ya mayarwa da Babiana martani bayan da tace ya taimaketa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *