Friday, November 13
Shadow

Da Sheikh Dr. Ahmad Gumi, watau Abdulrahaman Ahmad ya kammala ya kammala makarantar horas da sojoji ta NDA

Dan babban malamin addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi, me suna Abdulrahaman Ahmad ya kammala makarantar horas da sojojin Najeriya, NDA.

Malam ya halarci wajan bikin yaye su da aka yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ji kalaman Soyayyar da Rarara ya gayawa uwargidansa a gaban Amarya A'ishatulhumaira da suka dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *