
‘Yan Arewa sun fara kokawa da irin Chiyn Zarafin da Inyamurai kewa Hausawa a jihohinsu.
A Bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta, an ga yanda wasu Inyamurai ke wulakanta ‘yan Arewa dake kananan sana’o’i a kudancin Najeriya.
Da yawa sun rika Allah wadai da hakan inda wasu ke kiran da cewa ya kamata a dauki matakin ramuwa akan Inyamuran.