Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: ‘Yan siyasar mu sun ji tsoron yin takarar Muslim Muslim sai Tinubu ne jarumin da yayi, shiyasa muka zabeshi>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Babban malamin addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, ‘Yan siyasa musulmai sun ji tsoro yin takarar Muslim Muslim amma sai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne yayi.

Yace dalili kenan da yasa suke goyon bayan shugaban kasar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shima Dan Tiktok, Auwal ya musuluntar da Wadda suke wasan Barkwanci tare, Christy ta koma Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *