Thursday, September 24
Shadow

Idan kuka zabeni shugaban kasa, a cikin wata daya zan magance rashawa da cin hanci idan kuma na kasa yin hakan zan sauka>>Inji Rotimi Amaechi

Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, idan ya zama shugaban kasa, zai magance matsalar rashawa da cin hanci a cikin wata daya.

Yace amma ida ya kasa, zai sauka daga shugabancin.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a X.

Ya kara da cewa, kuma zai canja kundin tsarin mulkin Najeriya.

Sannan yace yasan ta inda zai wa Tinubu illa ya ci zabe idan aka zabeshi a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC

Karanta Wannan  Ashe matsalar ba ta Rashin Ilimi bace: Wallahi Nasan Yaran dan damisa guda 4 duk mahaddata Qur'anine>>Inji Rabeeat

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *