Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyo Yanda Ado Gwanja ya nuna Motocin Alfarma da ya mallaka

Tauraron mawakin Hausa, Ado Gwanja ya nuna motocin Alfarma da ya mallaka.

Gwanja ya nuna hakanne a wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Karanta Wannan  Tabbas Ministan Kudi bashi da lafiya, kuma ta dan yi tsanani, amma ba shanyewar rabin jiki bace>>Fadar Shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *