
Wannan wata Kirista ce da aka gani sanye da Hijabi tana wa’azi a cikin mota.
Bayan data kammala wa’azin sai ta cire Hijabin.
Wani dai da yake daukarta hoton Bidiyo ya rika tambayarta dalilin hakan amma bata bashi amsa ba.
lamarin dai ya dauki hankula sosai.