Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Aka kama wata Kirista na saka Hijabi ta rika wa’azi daga baya kuma ta cireshi bayan ta gama

Wannan wata Kirista ce da aka gani sanye da Hijabi tana wa’azi a cikin mota.

Bayan data kammala wa’azin sai ta cire Hijabin.

Wani dai da yake daukarta hoton Bidiyo ya rika tambayarta dalilin hakan amma bata bashi amsa ba.

lamarin dai ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  A rika yin aure yanda Addini ya tanada: Tsarabe-Tsaraben da ake kawowa ne yasa aure be dadewa yake mutuwa>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma'u Wakili

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *