Saturday, January 25
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda akawa wata mata tsirara aka daureta a cikin dakin Otal

Wata mata da suka shiga dakin Otal da wani mutum ta tsira da kyar bayan da aka yi zargin yayi yunkurin yin amfani da ita wajan yin tsafi.

Matar dai ta kurma Ihu wanda hakan ya jawo hanlalin ma’aikatan Otal din suka shiga dakin da gudu inda suka isketa tsirara haihuwar uwarta hannaye da kafafuwanta a daure.

Sun dai kwanceta inda suka gargadeta akan bin maza.

Lamarin ya farune a Wuse Zone 5, Abuja.

Karanta Wannan  Maiɗakin Tinubu ta musanta cewa za ta jagoranci yi wa ƙasa addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *