Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wata mata ta kkashe ‘yar aikinta saboda ta kalli TV

Ana zargin wata mata da kashe ‘yar aikinta saboda ta kalli Talabijin tare da ‘ya’yanta.

Bidiyon lamarin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga gawar ‘yar aikin yashe.

Kalli Bidiyon anan

Akan rika samun yawan cin zarfin musamman yara masu aiki gidaje wanda iyayen gidansu ke musu

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda Akawa wani Bahaushe Dan Jari Bola a kudu da ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *