
‘Yar majalisar Amurka, Nancy Mace ta nunawa abokan aikinta a zaman majalisar Bidiyon ta tsirara dan ta kafa shaida akan zargin da takewa tsohon Saurayinta cewa ya yada Bidiyon tsiraicinta ba tare da izinin ta ba.
Ta ce ya yada Bidiyon ta har guda dubu 10 ba tare da izininta ba.
Saidai mutane na shakkar cewa ta yaya zai samu Bidiyon ta har guda dubu 10 kuma tace ba tare da saninta ba?
Ana zargin dai ya kafa kyamarori ne a gurare daban-daban inda ta hakane ya samu Bidiyon nata.