Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo: ‘Yar majalisar Amurka, Nancy Mace ta nunawa abokan aikinta ‘yan majalisa Bidiyonta tsirara wanda tace tsohon saurayinta ne ya dauke ta ba tare da izinin ta ba kuma tana son a hukuntashi

‘Yar majalisar Amurka, Nancy Mace ta nunawa abokan aikinta a zaman majalisar Bidiyon ta tsirara dan ta kafa shaida akan zargin da takewa tsohon Saurayinta cewa ya yada Bidiyon tsiraicinta ba tare da izinin ta ba.

Ta ce ya yada Bidiyon ta har guda dubu 10 ba tare da izininta ba.

Saidai mutane na shakkar cewa ta yaya zai samu Bidiyon ta har guda dubu 10 kuma tace ba tare da saninta ba?

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta yi karin haske kan dalilin da yasa ba'a ga kowa ba a wajan da aka warewa Najeriya a taron kasashen Duniya a kasar Japan

Ana zargin dai ya kafa kyamarori ne a gurare daban-daban inda ta hakane ya samu Bidiyon nata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *