
Wannan matashiyar ta bayyana cewa, zata iya baiwa wannan saurayin nata nonuwanta ya sha.
Ta bayyana hakane bayan da aka mata tambayar cewa idan saurayin nata yana kwance ba lafiya zata iya bashi nononta ya sha?
Ta amsa da cewa Eh.
Aka kuma tambayeta ko da a gaban mutanene? Ta kuma amsa da cewa Eh.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan kalamai nata.