Sunday, October 11
Shadow

Kalli Bidiyo: Zan iya baiwa wannan saurayin nawa Abubuwan dake kirjina ya sha, Inji Wannan budurwar

Wannan matashiyar ta bayyana cewa, zata iya baiwa wannan saurayin nata nonuwanta ya sha.

Ta bayyana hakane bayan da aka mata tambayar cewa idan saurayin nata yana kwance ba lafiya zata iya bashi nononta ya sha?

Ta amsa da cewa Eh.

Aka kuma tambayeta ko da a gaban mutanene? Ta kuma amsa da cewa Eh.

https://www.tiktok.com/@sarham.fresh/video/7489552335530642743?_t=ZS-8zdGOITjDqD&_r=1

Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan kalamai nata.

Karanta Wannan  Munin Laifin wanda suka je Katsina Maulidin Shehu yafi na wanda suka yi aikata-aika a Dorayi Kano a wajan Allah>>Inji Dr. Hussain Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *