
Shahararren dan Tiktok, Gfresh Al-amin ya Tambayi malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ko ya halasta abinda su ke yi na daukar Bidiyo da iyalinsu suna watsawa a Soshiyal Midiya?
Malam ya bashi amsa da cewa, ya danganta da me suke yadawa, shin abin ci gaban addini ne misali da’awa?
Malam yace halascin hakan ya ta’allaka akan abinda suke fada a Bidiyon da kuma wane irin Bidiyo ne suka yi.