Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Hotunan Attajiri, Dangote da diyarsa a wajan daurin auren shahararren mawaki, Davido a kasar Amurka

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya halarci daurin auren shahararren mawaki, Davido da matarsa Chioma wanda aka yi a Miami dake kasar Amurka.

Diyar Dangote, Fatima ta raka mahaifin nata zuwa wajan daurin auren.

Auren na zuwane bayan da tuni Davido da Chioma suka haihu.

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke da tsohon kakakin majalisar Dattijai, Sanata Bukola Saraki na daga wadanda suka halarci bikin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yan Argentina na shan suka saboda yanda suka juya baya yayin da ake baiwa Spain World Cup

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *