Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo:Ina son aure, idan na samu wanda ke sona ima ina sonshi, zan yi Aure>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta bayyana cewa, tana son aure.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda tace idan ta samu me sonta itama tana sonshi, zata yi aure.

Da aka tambayeta wane kalar miji take so?

Sai ta kayar da baki tace zabin Allah take so.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Kano ya karbi 'yan Biyun daka haifa a hade bayan da aka kaisu Saudiyya aka rabasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *