Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Rarara ya kai matarsa ta gaishe da shugaban kasa, Tinubu

A yayin ganawa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a daren ranar Juma’a, Tauraron mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara ya gabatarwa da shugaba Tinubu da matarsa, A’isha Humaira inda ta gaishe da shugaban kasar.

https://twitter.com/abdullahayofel/status/1918552250688975253?t=ujjnjfaaHXn-GJEWleawMw&s=19

Shugaba Tinubu dai ya ji dadin wakar da Rarara ya masa sosai.

Karanta Wannan  Na kusa da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu na karbar kudi(Cin Hanci) kamin su bayar da dama a ganshi>>Inji Sanata Ali Ndume

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *