
An samu wasu suna saka hoton matar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau A’isha Buhari suna cewa ga bazawara idan akwai me so.
Saidai malamai sun yi Allah wadai da hakan inda suka ce ya sabawa koyarwar addini.
Malaman sun ce matar dakw cikin Takaba bai kamata a mata haka ba.