Wednesday, August 19
Shadow

Kalli Bidiyon: A gabana Fulani da Hausawa Musulmai kusan 100 suka koma Kirista >>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar me suna Suwaiba ta bayyana cewa wani abu da ya faru a wajan da take aiki ya tayar mata da hankali.

Tace a gabanta, Hausawa da Fulani Musulmai su 100 suka koma Kirista.

Tace da take jan hankalinsu har suma suka rika ce mata tazo yesu ya ceceta.

Ta bayyana lamarin da karshen Duniya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sheikh Musa Asadussunnah yace kamar yanda ake shirin Titsiye, Malam Lawal Triumph a hada da Malam Nazifi Alkarmawi saboda yace idan mutum yayi mafarki ya ga Raqumi, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya gani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *