
Wani daga kudancin Najeriya yayi zargin cewa, an saka fitilun bikin Kirsimeti a masallaci.
Yayi Bidiyon masallacin inda ya wallafa a shafinsa.
Saidai da yawa sun ce basu yadda inda wasu ke cewa dama saidai a kudancin Najeriyar ne hakan zai iya faruwa.