
Peter Obi yana cikin babban masallacin Juma’a na Abuja yayin da aka kabbara sallar gawar mahaifiyar malam Nasiru Ahmad El-Rufai.
An hango Peter Obi tsaye a cikin masallacin inda ya kalli kudu yayin da Musulmai suka kalli gabas suna sallar
Lamarin ya dauki hankula a kafafen sadarwa.