
Bayan wasan da aka buga tsakanin Al Ahli da Alnasr da aka tashi Al Ahli ta yi nasara da 3-2, wani abu ya faru tsakanin Ronaldo da wani ma’aikacin Kungiyar ta Al Ahli.
Yayin da Ronaldo ya ke fita daga filin wasan, ma’aikacin kungiyar Al Ahli, ya zo ya wuceshi yana fadar Messi, Messi.
Abin yawa Ronaldo Haushi, har sai da Ronaldon ya je ya sameshi.
Lamarin ya dauki hankula sosai.