Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon abinda wani dan Kungiyar Kwallon Kafa ta Al Ahli yawa Ronaldo a filin wasa da ya baiwa Ronaldon Haushi

Bayan wasan da aka buga tsakanin Al Ahli da Alnasr da aka tashi Al Ahli ta yi nasara da 3-2, wani abu ya faru tsakanin Ronaldo da wani ma’aikacin Kungiyar ta Al Ahli.

Yayin da Ronaldo ya ke fita daga filin wasan, ma’aikacin kungiyar Al Ahli, ya zo ya wuceshi yana fadar Messi, Messi.

Abin yawa Ronaldo Haushi, har sai da Ronaldon ya je ya sameshi.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

https://twitter.com/i/status/2007178627436437564
Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta kayyade shekaru 12 a matsayin shekarun shiga ajin karamar sakandare na JSS1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *