Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon abinda wata dalibar jami’a tawa malaminta saboda ya kwace mata waya bayan kamata tana satar amsa, da yawa sun ce tarbiyya ta lalace

Wata daliba a jami’ar Niger Delta University dake jihar Bayelsa ta kama malaminta da fada bayan da ya kwace mata waya saboda kamata tana satar amsa.

Rahotanni dai sun ce dalibar ta fara dukan malaminta inda shima ya zage ya rama.

A Bidiyon da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta an ga Malamin shima ya dage yana dukar dalibar.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1959999856295989379?t=x-kuJAwxEllVbygVlbWqZw&s=19
Karanta Wannan  Da Duminsa: EFCC sun kulle gidan da matar Malami, Diyar Tsohon shugaban kasa take ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *