Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon abinda ya faru tsakanin Rarara da Shafa Wali da ya dauki hankula

An ga Rarara da Shafa Wali a wajan bikin murnar sarautar sarkin Mawakan Hausa da aka masa.

An ga Rarara yawa Shafa Wali Rada a kunne inda duka suka fashe da dariya.

Daga baya dai wasu sun rika cewa ya aureta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Jankunne ta yi gargadin a daina Zhaghin Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *