Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Ahmad wanda ya kashe Naira Biliyan 1.5 ya gayyato Davido wajan Birthday din ‘ya’yansa a Kano ya cika Alkawarin kai mutane 100 aikin Umrah

Ahmad wanda ya dauki hankula saboda kashe Naira Biliyan 1.5 ya gayyato Davido wajan Bikin Birthday din ‘ya-yansa a Kano, ya cika Alkawarin da ya dauka na kai mutane 100 aikin Umrah.

A wata hira da aka yi dashi, yace zasu dauki duka danginsu, bangarensa da bangaren matarsa su kaisu aikin Umrah da an fara Azumi.

Aikuwa tuni har sun tafi, an ga Bidiyon su a kasar Saudiyya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ana ci gaba da daukar sabuwar wakar Soja Boy inda aka ga Bidiyo yana kama Khugun Iftihal Madaki wadda a baya aka saba ganinta da Hijabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *