Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah baya son wannan Mutumin na Kano da ya kashe Naira Biliyan 1.5 wajan Birthday din ‘ya’yansa shiyasa ya bashi irin wadannan kudin>>Inji Malam

Wannan malamin ya bayyana cewa, Allah ba ya son mutuminnan da ya kashe Naira Biliyan 1.5 akan Birthday din ‘ya’yansa a Kano.

Yace shiyasa ya bashi wadannan kudaden.

Malamin ya kara da cewa, dama yana daya daga cikin hanyar da Allah yake azabtar da wadanda suka samu kudi ba ta hanyar halal ba ya hanasu kashe kudin ta hanyar data dace.

Karanta Wannan  Babu kasar data kai Najeriya dadi, kada ku je ku ki dawowa, Shugaba Tinubu ya gayawa Kiristoci masu shirin tafiya Jerusalem dan aikin ibada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *