Ambaliyar ruwan Maiduguri na daga cikin manyan abubuwan da suka tayar da hankalin Najeriya a makon da ya gabata.
Wannan Bidiyo ne na yanda ambaliyar ruwan ta kasance wanda aka dauka daga sama.
Lamarin Ambaliyar ruwan ya jefa mutane cikin halin kaka nikayi