Thursday, October 3
Shadow

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Najeriya ta tura tankokin man fetur sun fara dibar man fetur a matatar man Dangote domin fara rabawa a gobe Lahadi

Gwamnatin Najeriya ta tura tankokin man fetur sun fara dibar man fetur a matatar man Dangote domin fara rabawa a gobe Lahadi

Zuwa yanzu tankokin mai sama da guda 100 aka girke a kamfanin

Karanta Wannan  Tapswap sun ɗage Ranar da za ta fashe, za su sake sanya Lokaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *