
Bidiyon malam Lawal Triumph inda yake fadin cewa, an aika masa da sako ya daina karanta Jawahiril ma’ani saboda makiya sun yi yawa ya watsu sosai.
Malam Lawal Triumph dai a yanzu shine ake ta batunsa a Kano dama kafafen sada zumunta saboda kalaman da basu kamata ba da ake zarginsa da fadi a kan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).