Wednesday, April 22
Shadow

Kalli Bidiyon: An bamu kudi mu yi zàngà-zàngà neman a hukunta malam Nasiru Ahmad El-Rufai amma da na gano akanshine zamu yi nace ba zan yi ba saboda inasonshi>>Inji Daya daga cikin masu Zàngà-zàngàr neman a Hukunta El-Rufai

Daya daga cikin wadanda suka fito yin zanga-zangar neman a hukunta malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa kudi aka basu.

Yace amma da ya fito yana akan Malam Nasiru ne zasu yi zanga-zangar sai ya ce ba zai yi ba saboda yana son malam.

https://twitter.com/i/status/2023341053533729017
Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda wani Mahaifi dake aikin hakar ma'adanai ya tara kudi ya saiwa 'ya'yansa Talabijin(TV) da suka dade suna son ya sai musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *