
Dan PDP, Dr. Adetukunbo Pearse ya bayyana cewa idan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi magudin zabe a zaben shekarar 2027 Zai bace.
Ya bayyana cewa, idan hakan ta faru Shugaban kasar Amurka zai dauke Shugaba Tinubu kaar yanda yayiwa shugaban kasar Venezuela.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV.