
Malamin Kirista, Primate Ayodele ya bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi hattara dan kuwa zai gamu da kalubale da yawa
Ya bayyana cewa, Kasar Amurka zata shirya abubuwa da zarge-zarge akan Tinubu din.
Yace kuma Gwamnonin dake ta komawa APC zasu ci amanar shugaban kasar.
Ya bayyana hakane ga mutanen cocinsa.