Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi muddin muna da rai Farfesa Isa Ali Pantami ba zai zama gwamnan Gombe ba>>Inji Alhaji Anisee

Tauraron dan Darika, Alhaji Anisee ya bayyana cewa, muddin suna da rai da lafiya, Farfesa Isa Ali Pantami ba zai zama gwamnan jihar Gombe ba.

Yace zasu hada hadda addu’a.

Yace a baya ya rika zaginsu yana fadar kalaman da basu dace ba akan ‘yan darika, watau yanzu so yake ya zama gwamna dan ya tabbatar da abinda ya fada a aikace.

Karanta Wannan  Ji Niqaf Yazama Silar Mutuwar Aure na Sati Daya Da Daura mana Auren nida mijina -Surayya Aminu Dan maliki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *